Najeriya-Kano

Halin da Kanawa ke ciki bayan tsawaita dokar wajabta musu zaman gida

Wani sashin birnin Kano a ranar farko da soma aikin dokar haramta zirga-zirga.
Wani sashin birnin Kano a ranar farko da soma aikin dokar haramta zirga-zirga. RFIHAUSA/Abubakar Isa Dandago

Yayinda aka shiga rana ta farko a dokar wajabta zaman gida ta tsawon mako biyu da shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya sanyawa jihar Kano, za a iya cewa jama’a sun bi doka wajen kauracewa fitar.

Talla

Sai dai kuma Kanawan na cigaba da bayyana mawuyacin halin da dokar ta tsawon mako biyu za ta iya jefa rayuwarsu, a dai dai lokacin da ake tsaka da ibadar Azumin Ramadan

Abubakar Isah Dandago ya aiko mana da karin bayani daga Kano.

Halin da Kanawa ke ciki bayan tsawaita dokar wajabta musu zaman gida

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.