Coronavirus: Kasuwar saida takunkumin rufe baki da hanci ta kankama a Najeriya

Sauti 10:00
Wani dan Najeriya sanye da takunkumin rufe baki da hanci saboda coronavirus a Abuja, Najeriya. 20 ga Maris 2020.
Wani dan Najeriya sanye da takunkumin rufe baki da hanci saboda coronavirus a Abuja, Najeriya. 20 ga Maris 2020. AFP - Kola Sulaimon

Shirin Kasuwa a kai miki dole na wannan lokaci yayi nazari kan yadda kasuwar dinki da kuma sayar da takunkumin rufe baki da hanci ta yi karfi a kasashen duniya, musamman Najeriya, saboda dakile annobar coronavirus.