Bakonmu a Yau

Kwamishinan yada labaran Kano Muhammad Garba kan tsawaita dokar hana zirga-zirga

Sauti 03:56
Daya daga cikin titunan birnin Kano, yayinda dokar hana jama'a fita ke aiki, don dakile yaduwar annobar coronavirus.
Daya daga cikin titunan birnin Kano, yayinda dokar hana jama'a fita ke aiki, don dakile yaduwar annobar coronavirus. RFI Hausa/Abubakar Isa Dandago

Gwamnatin Jihar Kano dake Najeriya ta tsawaita dokar hana fita daga gida da karin mako guda, ganin yadda annobar coronavirus ta kama mutane 666 a Jihar.Bashir Ibrahim Idris ya zanta da Kwamishinan yada labaran Jihar Mohammed Garba, kan halin da ake ciki da kuma rawar da tawagar kwararrun gwamnatin tarayya ke takawa a Jihar.