Najeriya-Coronavirus

Najeriya ta bi sahun kasashen Afrika wajen rungumar maganin corona na Madagascar

Covid-Organics, magani kuma rigakafin kamuwa da cutar coronavirus da kasar Madagascar ta samar
Covid-Organics, magani kuma rigakafin kamuwa da cutar coronavirus da kasar Madagascar ta samar RIJASOLO / AFP

Mahukuntan Najeriya sun bi sahun wasu kasashen Afrika wajen yanke shawarar karbar ganyen shayin da aka samar da shi daga ganyen Tazargade a Kasar Madagaska domin yin nazari, a yunkurinsu na lalubo maganin cutar Covid 19 wacce ta kwantar da mutane 4,641 a najeriyar, yayin da ta aika da mutun 150 lahira.Muhammad Kabir Yusuf ya aiko mana da rahoto kan halin da ake ciki.

Talla

Najeriya ta bi sahun kasashen Afrika wajen rungumar maganin corona na Madagascar

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.