Farashin kayan masarufi yayi tashin gauron zabi a Najeriya

Sauti 10:02
'Yan Najeriya na fama da matsalar tsadar farashin kayan masarufi.
'Yan Najeriya na fama da matsalar tsadar farashin kayan masarufi. Reuters

Shirin 'Kasuwa Akai Miki Dole' na wanna lokaci yayi duba matsalar da ta kunnowa 'yan Najeriya kai ne ta tashin gauron zabin farashin kayan masarufi, a daidai lokacinda da jama'a ke fama da tasirin annobar coronavirus da ta tsayar da hada-hadar kasuwanci da tilasta yiwa mutane kulle a gida.