Bakonmu a Yau

Hon Muktar Ishaq Kwamishinan ayyuka na musamman kan baiwa al'ummar Kano damar yin Sallar Idi

Sauti 03:44
Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje.
Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje. RFIHAUSA/Abubakar Isa Dandago

Gwamnan jihar Kano a Najeriya Dr Abdullahi Umar Ganduje, ya amince da matakin bai wa al'ummar jihar damar gudanar da Sallar Juma’a da kuma Sallar Idi, abin dake matsayin sassauci dangane da matakan killace jama’a da aka yi don yaki da cutar Coronavirus a jihar ta Kano.AbdoulKareem Ibrahim Shikal ya tattauna da Hon Muktar Ishaq Yakasai, Kwamishinan ayyuka na musamman a jihar ta Kano.