Sakataren yada labaran manoman Najeriya, Muhammad Magaji kan umarnin Buhari na wadata kasar da abinci

Sauti 03:43
Wata gona a wajen garin Zaria dake jihar Kaduna a Najeriya. 15/11/2016.
Wata gona a wajen garin Zaria dake jihar Kaduna a Najeriya. 15/11/2016. REUTERS/Akintunde Akinleye

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, ya bukaci manoman kasar da su kara azama don wadatar da kasar da abinci, saboda a cewarsa, Najeriya ba ta da kudin da za ta yi amfani da su domin sayo abinci daga ketare.Sai dai sakataren yada labaran kungiyar manoman Najeriya, Alhaji Muhammad Magaji, ya ce akwai abubuwan da ya kamata gwamnati ta yi domin ganin cewa manoma sun wadatar da kasar da abinci.