Masu motocin dakon kaya sun koka kan yadda jami'an tsaron Najeriya ke gallaza musu

Sauti 03:51
Wasu manyan motoci akan iyakar Najeriya da Nijar.
Wasu manyan motoci akan iyakar Najeriya da Nijar. AFP Photo/BOUREIMA HAMA

Masu manyan motocin dakon kaya a Najeriya, na zargin jami’an tsaro a wasu jihohi na kasar da fakewa da dokokin da aka kafa don yaki da cutar covid-19 inda suke tursasawa tare da lafka masu tarar makudan kudade.Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya zanta da Alhaji Umar Garba Alangawari, daya daga cikin masu motocin dakon kaya daga Apapa da ke Lagos zuwa arewacin Najeriya, wanda ya bayyana wasu daga cikin jihohin da suka fi fuskantar wadannan matsaloli.