Najeriya

Borno: Sama da mutane 100 sun warke daga cutar coronavirus a rana 1

Nigeria: Borno discharges 135 COVID-19 patients, Some of the discharged former COVID-19 Patients after testing negative twice
Nigeria: Borno discharges 135 COVID-19 patients, Some of the discharged former COVID-19 Patients after testing negative twice RFI Hausa / Bilyaminu Yusuf

Gwamnatin Borno ta sallami mutane 135 daga cibiyar killace masu coronavirus dake birnin Maiduguri, bayan da gwaji har kashi 2 ya tabbatar da cewa sun warke daga cutar.

Talla

Karo na farko kenan da aka sallami adadin mutanen da su ka haura 100 da su ka warke daga wannan cuta a Borno, abin da ya sa ake ganin ana samun nasarar a yaki da ake yi da annobar a jihar da ke fama da matsalolin tsaro da kalubalen ayyukan jinkai.

Wakilinmu Bilyaminu Yusuf na dauke da karin bayani a rahotonsa.

Borno: Sama da mutane 100 sun warke daga cutar coronavirus a rana 1

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.