Al'adun Gargajiya
An kawo karshen takaddamar sarauta da aka shafe shekaru 17 ana yi a Kano
Wallafawa ranar:
Kunna - 10:12
A cikin shirin 'Al'adun Mu Na Gado' Mohamane Salissou Hamissou ya duba batun kawo karshen takaddamar sarauta da aka shafe shekaru 17 ana yi a Kano, Najeriya. a yi sauraro lafiya.