Bakonmu a Yau

Wano Modu wani shaidan gani da ido na harin Boko Haram a Barno.

Wallafawa ranar:

Mayakan Boko Haram sun kashe mutane a kalla 69 a wani hari da suka kaddamar kan wani kauye da ke Gubio a jihar Bornon Najeriya.Rahotanni sun ce, mayakan sun yi ta harbi kan mai uwa da wabi a kauyen na Foduma Kolomaiye, yayin da suka yi amfani da motocinsu wajen tattake wasu daga cikin mazauna kauyen. 

Jami'an tsaro na sintiri a Maiduguri
Jami'an tsaro na sintiri a Maiduguri REUTERS/Joe Brock
Talla

Ga hira ta musamman da muka yi da wani shaidan gani da ido Wano Modu daga yankin.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI