Bakonmu a Yau
Ambasada Yahya Kwande kan halin da Najeriya ke ci a ranar dimokradiya
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:40
Gwamnatin Najeriya ta bayyana juma’a a matsayin ranar hutu domin bikin dimokirdaiya, yayin da jama’ar kasar ke ta korafi kan yadda suka samu kan su yanzu haka dangane da tabarbarewar al’amuran mulki, rashin tsaro, cin hanci da rashawa da kuma tashe tashen hankula.
Talla
Kuma dangane da haka ne, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Ambasada Yahya Kwande, tsohon jami’in mulki a Jamhuriyar ta farko, kuma ga tsokacin da ya yi akan halin da kasar ke ciki.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu