Najeriya-Amurka

Amurka ta kafa cibiyar yaki da coronavirus a arewacin Najeriya

Kwararru a fannin kiwon lafiya na ci gaba da fafutukar kirkiro riga-kafin cutar coronavirus.
Kwararru a fannin kiwon lafiya na ci gaba da fafutukar kirkiro riga-kafin cutar coronavirus. NOEL CELIS / AFP

A wani mataki na dakile yaduwar cutar Covid 19 a shiyyar arewa maso gabasin Najeriya, gwamnatin Amurka ta tanadi wata cibiyar bincike da nau’rori na musamman da za su bi diddigin wannan cutar da tattara alkalluma game da bazuwarta ta hanyar yanar-gizo da tauraron dan Adam.

Talla

Kuna iya latsa alamar sautin da ke kasa domin sauraren cikakken rahoton Shehu Saulawa daga jihar Bauchi.

Amurka ta kafa cibiyar yaki da coronavirus a arewacin Najeriya

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI