Rahoto kan ranar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi
Wallafawa ranar:
Kowace 26 ga watan Yuni, ranace da Majalisar Dinkin Duniya ta ware a matsayin ranar yaki da sha da kuma fataucin miyagun kwayoyi wadanda ke matukar illa ga rayuwar Bil Adama.
Talla
Kuna iya latsa alamar sauti dake kasa don jin rahoto da wakilinmu na Yola Ahmad Alhassan ya hada dangane da ranar.
Rhoto kan ranar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi a duniya
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu