Amnesty ta zargi jami'an tsaro Najeriya SARS da kisa da gallazawa
Wallafawa ranar:
Kungiyar kare hakkin dan adam ta Amnesty International, ta zargin jami’an tsaron rundunar SARS da ke yaki da masu fashi da makami a Najeriya da cin zarafin jama’a lokacin da suke tsare a hannunsu.
A rahotan da ta fitar karshen makon jiya, Amnesty International ta zargin jami’an tsaron na SARS da kisan wadanda ake zargi da kuma gallazawa iri-iri.
Kuna iya latsa alamar sauti dake kasa don sauraron rahoto da wakilinmu na Abuja Muhammad Sani Abubakar ya aiko mana.
Amnesty ta zargi jami'an tsaro na SARS da kisa da gallazawa
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu