Ilimi Hasken Rayuwa
Fahimtar bangaren Malaman addinin kan kulle makarantun Allo
Wallafawa ranar:
Kunna - 10:45
Shirin Ilimi hasken rayuwa a wannan karon ya tattauna da bangaren malamai masana addini game da matakin wasu gwamnatocin jihohin Najeriya na kulle makarantun Allo.