Bakonmu a Yau

Tattaunawa da Ministan sufurin saman Najeriya kan sake bude filayen jiragen sama bayan rufe su saboda corona

Wallafawa ranar:

Mahukuntan Najeriya sun bayyana shirin sake bude filayen tashi da saukar Jiragen saman kasar a cikin wannan mako wadanda a baya aka rufe sakamakon annobar COVID-19.Game da wannan batu, wakilinmu Muhammadu Kabiru Yusuf ya zanta da Ministan sufurin Jiragen saman kasar, Sanata Hadi Sirika, wanda yayi karin bayani a game da irin shirye-shiryen da mahukunta suka yi kafin sake bude filayen jiragen saman.

Filin jiragen saman Najeriya dake birnin Abuja.
Filin jiragen saman Najeriya dake birnin Abuja. Reuters/Albert Gea
Sauran kashi-kashi