Lafiya Jari ce
Yadda coronavirus ta haddasa tsoron tsoro tsakanin Likitoci da Majinyata a Najeriya
Wallafawa ranar:
Kunna - 10:00
Shirin lafiya jari ce na wannan makon ya yi duba kan halin tsoron tsoro da aka shiga tsakanin majinyata da likitoci a Asibitocin Najeriyar sanadiyyar annobar coronavirus wadda ta samu kwarmatawa daga kafafen yada labarai game da hadurranta.