Najeriya
Za a fara tona asirin masu yi wa mata fyade a Najeriya
Hukumar da ke Yaki da Safara da kuma Cin Zarafin Bil'adama a Najeriya NATIP, ta fara aiwatar da wani tsarin tona asirin mutanen da kotuna suka tabbatar cewa sun aikata fyade. Karkashin sabon tsarin, za a wallafa hotuna da cikakkun sunayen wadanda aka samu da laifin fyaden tare da bayyana adireshinsu don jama’a su sani.
Wallafawa ranar:
Talla
Kuna iya latsa almar sautin da ke kasa domin sauraren cikakken rahoton da wakilinmu na Kano Abubakar Abdulkadir Dangambo ya hada mana kan wannan batu.
Za a fara tona asirin masu yi wa mata fyade a Najeriya
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu