Najeriya
Rahoto kan tashin gauron zabin kayan Masarufi a Najeriya
Magidanta a mafi yawan jihohin Nigeria na ci gaba da dandana kudarsu sakamakon matsananciyar tsadar kayan abinci a kasuwannin kasar, wannan kuwa na zuwa ne a dai dai lokacin da har yanzu al’umma ke fama da ja’ibar COVID 19.Wakilinmu a Bauchi Ibrahim Malam Goje, ya ziyarci kasuwar Wunti, daya daga cikin manyan kasuwanni da ke garin na Bauchi, domin jin dalilan tashin farashin, ga kuma rahotonsa.
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Talla
Rahoto kan tashin doron zabin kayan Masarufi a Najeriya
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu