Ilimi Hasken Rayuwa

Gwamnatin Sokoto za ta sauya fasalin almajiranci zuwa salon na Indonesia

Wallafawa ranar:

Shirin Ilimi hasken Rayuwa a wannan makon ya kawo muku yadda gwamnatin Sokoto ke shirin aro salon almajiranci irin na Indonesia a wani mataki na bunkasa tsarin karatun Allo dai dai lokacin da jihohin arewacin kasar suka haramta makarantun allo.

Wasu almajirai daliban makarantar allo a Najeriya
Wasu almajirai daliban makarantar allo a Najeriya Kolawole Adewale/Reuters
Sauran kashi-kashi