Najeriya

Boko Haram ta kai hari kananan hukumomi 7 a Borno

Shugaban Boko Haram Abubakar Shekau da mayakansa
Shugaban Boko Haram Abubakar Shekau da mayakansa News Ghana

Kungiyoyin fararen hula a shiyyar arewa maso gabashin Najeriya sun bayyana damuwa tare yin kira ga gwamnatin kasar da sojoji da su kawo karshen kashe-kashen da mayakan Boko Haram ke yi musamman a sassan jihar Borno, inda a kasa da sa'o'i 48 mayakan suka kai hare-hare a cikin kananan hukumomi 7 da ke jihar.

Talla

Kuna iya latsa alamar sautin da ke kasa domin sauraren cikakken rahoton Bilyaminu Yusuf daga birnin Maiduguri.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.