Najeriya

Najeriya na bincike kan kusoshin da ke karya ka'idojin COVID-19

Mahukuntan Najeriya sun bayyana cewar su na bincike akan wasu shafaffu da mai, wadanda ke karya ka’iojin da aka shimfia a filayen sauka da tashin jiragen saman kasar domin kauce wa kamuwa da cutar COVID-19, da nufin hukunta su in har an same su da aikata laifuka.Daga Abuja ga rahoton da wakilinmu Muhammad Kabir Yusuf ya aiko mana.

Shugaban kwamitin yaki da coronavirus na fadar shugaban Najeriya, kuma sakataren gwamnati Boss Mustapha.
Shugaban kwamitin yaki da coronavirus na fadar shugaban Najeriya, kuma sakataren gwamnati Boss Mustapha. PM News
Talla

Najeriya na bincike kan kusoshin da ke karya ka'idojin COVID-19

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI