Najeriya
Zamfara ta musanta batun baiwa 'yan bindiga shanu bibbiyu don fansar AK47
A Najeriya gwamnatin jihar Zamfara ta musanta Labaran da kafafen yada labarai suka bayar cewar gwamna Bello Matawalle ya sha alwashin bai wa 'yan bindiga Shanu bibbiyu a matsayin fansar Bindiga AK47 ga yan ta'addan da ke addabar yankin.To sai dai gwamnatin jihar ta ce za ta bada shanu 2 ga kowane dan bindiga daya aje makami domin ya cigaba da rayuwa. Faruk Mohammad Yabo ya aiko mana wannan rahoton.
Wallafawa ranar:
Talla
Zamfara ta musanta batun baiwa 'yan bindiga shanu bibbiyu don fansar AK47
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu