COVID-19: Tsokacin masu ruwa da tsaki kan soke bude makarantu a Najeriya kashi na 1

Sauti 10:05
Wasu daliban makarantar Firamare a Najeriya.
Wasu daliban makarantar Firamare a Najeriya. Thomson Reuters Foundation/Kieran Guilbert

Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan lokaci da Bashir Ibrahim Idris ya jagoranta, ya tattauna da masu ruwa da tsaki kan sha'anin ilimi a Najeriya, kan sanarwar gwamnati ta soke shirin sake bude makarantu.