Kasuwanci

Hada-hadar cinikin dabbobin layya a Nijar da Najeriya

Wallafawa ranar:

Shirin Kasuwa akai miki Dole na wannan mako tare da Ahmad Abba, ya duba hada-hadar kasuwannin dabbobin Layya a jamhuriyar Nijar da Tarayyar Najeriya, gabanin babbar salla ko sallar Layya dake tafe cikin yanayin koma bayan tattalin arziki da annobar korona ta haifar.

Ragon layya a kasar Senegal
Ragon layya a kasar Senegal SEYLLOU DIALLO / AFP
Sauran kashi-kashi