Dandalin Fasahar Fina-finai

Dalilan da suka haifar da koma baya a kasuwar fina finai

Wallafawa ranar:

A cikin shirin 'Dandalin Fasahar Fina Finai' na wannan mako, Hauwa Kabir ta duba dalilan da suka janyo  koma baya a kasuwar fina finan Hausa, da m sauran batutuwa.

Wani shagon saida fina-finan Hausa a jihar Kano.
Wani shagon saida fina-finan Hausa a jihar Kano. AMINU ABUBAKAR / AFP