Najeriya
Buhari ya baiwa hafsoshin tsaro umarnin sabunta dabarun yakar ta'addanci
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, ya dibarwa shugabannin rundunonin tsaron kasar wa’adi na su sake jan damara tare da sabunta hanyoyin yaki da ‘yan ta’addan da suka addabi kasar.
Wallafawa ranar:
Talla
Buhari ya gargadi hafsoshin tsaron da cewar gaza shawo kan matsalar, zai sa shi daukar mataki tsattsaura ganin yadda sha’anin tsaro a Najeriya ke ci gaba da tabarbarewa.
Daga Abuja wakilinmu Muhammadu Kabiru Yusuf ya aiko mana da karin bayani.
Rahoto kan ganawar shugaban Najeriya da hafsoshin tsaron kasar
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu