Bakonmu a Yau

Hukumar tara haraji da ta raba wasiku na takkadama kan hurumin karbar harajin 'kan Sarki'

Sauti 03:36
Shaidar harajin kan Sarki ko 'Stamp Duty' na Najeriya
Shaidar harajin kan Sarki ko 'Stamp Duty' na Najeriya vanguardngr

Yanzu haka wata takaddama ta kaure tsakanin Hukumar raba wasiku a Najeriya da Hukumar tara kudaden haraji kan wanda yake da hurumin karbar harajin kan Sarki ko kuma ‘Stamp Duty’ da ake kira a turance.Hukumar tara kudaden haraji tace ita take da hurumi, yayin da Hukumar tara haraji tace ita doka ya baiwa hurumi.Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Dr Dauda Muhammad Kontagora masanin tattalin arziki, kuma ga yadda zantawar su ta gudana.