Shirin gwamnati Najeriya na samarwa matasa aikin yi.

Sauti 09:58
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari Solacebase

Shirin Kasuwa Akai Miki Dole na wannan makon tare da Ahmed Abba, ya yi nazari kan wani shirin gwamnatin Najeriya na samar da aiyukan yi ga matasan kasar samada dubu dari bakwai, shirin da ake saran zai baiwa matasa dubu daya aiki a kowacce karamar hukuma dake fadin kasar.