Isa ga babban shafi

Za'a kara farashin Burodi a Najeriya

Burodi da dangoginsa
Burodi da dangoginsa Reuters/Thierry Roge
Zubin rubutu: Shehu Saulawa | Ahmed Abba
Minti 4

A Najeriya gamayyar kungiyoyin masu sarrafa burodi da dangogin fulawa sunyi shelar karin farashin burodi kan abin da suka kira karin haraji da hauhawar farashin kayayyakin da ake amfani da su don gudanar da wannan sana’ar.Kuna iya latsa alamar sauti dake kasa don sauraron cikekken rahoto daga wakilin na Bauchi Shehu Saulawa.

Talla

Za'a kara farashin Burodi a Najeriya

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.