'Yan bindigar da suka addabi Zamfara sun juya akalarsu zuwa Illela

Hoto dake dauke da alamar 'yan bindiga
Hoto dake dauke da alamar 'yan bindiga Information Nigeria

A Najeriya 'yan bindiga da Sojin Kasar ke fatattaka da su a wasu yankuna na Katsina da Zamfara da yankin gabashin Sokoto, sun juya akalar kai hare harensu zuwa karamar hukumar Illela da ke arewa maso yammacin jihar ta Sokoto.

Talla

'Yan bindigar da suka addabi Zamfara sun juya akalarsu zuwa Illela.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.