Bakonmu a Yau

Mazauna arewa maso gabashin Najeriya sun koka kan karancin ayyukan raya kasa

Sauti 03:48
Daliban wata makarantar Firamare dake kauyen Michika a yankin arewa maso gabashin Najeriya.  12/6/2017.
Daliban wata makarantar Firamare dake kauyen Michika a yankin arewa maso gabashin Najeriya. 12/6/2017. REUTERS/Akintunde Akinleye

Rahotanni daga Najeriya na nuna cewar wasu mazauan Yankin Arewa Maso Gabas sun fara bayyana damuwa kan yadda basa samun manyan ayyukan da gwamnati ke baiwa wasu yankuna, duk da rawar da suka taka wajen kawo ta karagar mulki.Dangane da wannan zargi, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Barr Abdullahi Jalo, daya daga cikin dattawan Yankin.