Najeriya

Wata kungiyar matasa ta fara farmakar Fulani a jihar Kebbi

Wasu Fulani makiyaya a Najeriya.
Wasu Fulani makiyaya a Najeriya. guardian.ng

Wata kungiyar matasa da ke kiran kanta ‘’Zaman Lafiya Dole’’ a yankin Zuru da ke jihar Kebbi, ta fara kai hare-hare akan ‘yan kabilar Fulani da aka sansu da zaman lafiya a yankin, bisa zargin cewa su ‘yan bindiga ne da suka shiga yankin daga jihar Zamfara.Matasan dauke da bindigogi kirar gida da ake kira Wagila, na kai hare-hare a rugagen Fulani da ke zaune tsakanin dajin Zuru na jihar Kebbi da kuma Bukkuyum da Gummi na jihar Zamfara. Faruk Mohammad Yabo ya hada mana wannan rahoto daga Zuru.

Talla

Wata kungiyar matasa ta fara farmakar Fulani a jihar Kebbi

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.