Bakonmu a Yau

Tattaunawa da Nastura Ashir Sharif kan matsalolin tattalin arziki da tsaron da suka dabaibaye Najeriya

Sauti 03:22
Nastura Ashir Sharif daya daga cikin shugabannin matasan Arewacin Najeriya
Nastura Ashir Sharif daya daga cikin shugabannin matasan Arewacin Najeriya RFI Hausa/Nastura

Wasu kungiyoyin matasa daga sassan Najeriya yanzu haka suna gudanar da taro a birnin Lagos domin yin Nazari kan matsalolin da suka addabi kasar suka hana ta cigaba.Cikin batutuwan da taron ke Nazari akai har da matsalar tsaro da tattalin arziki da cin hanci da rashawa da kuma basussukan da wannan gwamnati ke karbowa daga kasashen duniya.Dangane da wannan taro, mun tattauna da Nastura Ashir Sharif, daya daga cikin shugabannin matasan Arewacin Najeriya da ke halartar taron, kuma ga bayanin da yayi mana akai.