Bakonmu a Yau

Najeriya za ta soma amfani da hasken rana wajen samar da lantarki - Gwamnati

Sauti 03:27
Yadda ake amfani da fasaha wajen samar da wutar lantarki daga hasken rana.
Yadda ake amfani da fasaha wajen samar da wutar lantarki daga hasken rana. Arnergy Solar Limited/ Handout via REUTERS

Gwamnatin Nijeriya ta za ta samawa mutanen kauye wutar lantarki ta hasken rana nan bada jimawa ba, saboda sama da mutum miliya 80 da basu da wutar lantarkin kasar suna kauyuka ne.Gwamnatin Najeriya ta kuma ce za’a kawo harshe biyan kudaden wutar da mutane basu sha ba.Kan wannan shiri wakilinmu na Abuja Muhammad Sani Abubakar ya zanta da ministan makamashin lantarkin Najeriya Injiniya Sale Mamman.