Najeriya-Borno

Rahoto kan shirin gwamnatin Borno na mayar da 'yan gudun hijirar Baga gida

Wasu dakunan 'yan gudun hijirar da rikicin Boko Haram ya raba da matsugunansu.
Wasu dakunan 'yan gudun hijirar da rikicin Boko Haram ya raba da matsugunansu. REUTERS/Afolabi Sotunde

Gwamnatin jihar Borno a Najeriya, ta sanar da kafa kwamiti domin tsara yadda za a mayar da dubban mutane 'yan asalin yankin Baga zuwa gida, bayan share tsawon shekaru suna rayuwa a matsayin 'yan gudun hijira, sanadiyyar ayyukan Boko Haram a yankin.Wakilinmu Bilyaminu Yusuf na dauke da rahoto a kai.

Talla

Rahoto kan shirin gwamnatin Borno na mayar da 'yan gudun hijirar Baga gida

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.