Najeriya-Rahoto

Rahoto kan yadda ambaliyar ruwa ta yi barna a jihar Jigawa ta Najeriya

Wani bangare da ya fuskanci ambaliyar ruwan.
Wani bangare da ya fuskanci ambaliyar ruwan. UNOCHA

Sannu a hankali ambaliyar ruwa na neman zama ruwan dare mai gama duniya a Yankin Afirka ta Yamma, sakamakon yadda ake tafka ruwan ba tare da kakkautawa ba.Bashir Ibrahim Idris ya ziyarci Jihar Jigawa da ke Najeriya, inda ambaliyar ta yi sanadiyar kashe mutane akalla 25 da rusa gidaje sama da dubu 50 a kananan hukumomi 17, yayin da ruwa ya mamaye gonakin shinkafa da na hatsi. Ga rahotan da ya hada mana.

Talla

Rahoto kan yadda ambaliyar ruwa ta yi barna a jihar Jigawa ta Najeriya

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.