Najeriya

Ana cece-kuce kan dokar dandake masu fyade a Kaduna

Gwamnan Jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufa'.
Gwamnan Jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufa'. kdsg.gov.ng

Yanzu haka ana ci gaba da mayar da martini kan dokar dandake masu yi wa mata fyade da gwamnatin jihar Kaduna ta Najeriya ta kafa wadda ake saran ganin ta kawo karshen matsalar fyade da ta zama ruwan dare a jihar. 

Talla

Kuna iya latsa alamar sautin da ke kasa domin sauraren rahoton da Aminu Sani Sado ya aiko mana daga Kaduna

Ana cece-kuce kan dokar dandake masu fyade a Kaduna

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.