Najeriya-Zamfara
Rahoto kan jerin hare-haren 'yan bindiga a Gusau
Wallafawa ranar:
A Najeriya baya ga harin da ‘yan bindiga suka kai kauyen Gobirawar Chali tare da yin awon gaba da mutane sama da 40 wasu rahotanni na bayyana cewar sun sake kai hari a wani ƙauye da ake kira Zonai da ke karamar hukumar Gusau da kuma kauyen Kuka-mai-rahhu a karamar hukumar Maru.Faruk Mohammad Yabo ya bincika mana yadda abin ya ke ga kuma rahotonsa.
Talla
Rahoto kan jerin hare-haren 'yan bindiga a Gusau
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu