Najeriya

Matsalar tsaro ta tilasta fara jigilar jiragen sama na Alfarma daga Kaduna zuwa Abuja

Tuni dai gwamnatin Najeriyar ta sahalewa kamfanonin jiragen saman kasar fara aikin jigilar alfarmar.
Tuni dai gwamnatin Najeriyar ta sahalewa kamfanonin jiragen saman kasar fara aikin jigilar alfarmar. The Guardian Nigeria

Gwamantin Najeriya ta bai wa kamfanonin jiragen sama masu zaman kansu damar gudanar jigila ta musamman irin ta alfarma tsakanin Abuja da Kaduna da ake kira ''shata'', abin da ke kara tabbatar da yadda matsalar tsaro ke neman hana jama’a yin tafiye tafiye ta mota tsakanin biraren biyu. Daga Abuja ga rahoton da wakilinmu Muhammad Sani Abubakar ya aiko mana.

Talla

Matsalar tsaro ta tilasta fara jigilar jiragen sama na Alfarma daga Kaduna zuwa Abuja

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.