Al'adun Gargajiya

"Sarkin Zazzau na da zumunci da kyauta"

Sauti 10:01
Marigayi sarkin Zazzau Alhaji Shehu Idris.
Marigayi sarkin Zazzau Alhaji Shehu Idris. Twitter/@GovKaduna

Shirin Al'adunmu na Gado na wannan makon tare da Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya yi dubi ne game da rasuwar marigayi mai martaba Sarkin Zazzau Alhaji Shehu Idris wanda ya yi ban-kwana da duniya a karshen da ya gabata yana da shekaru 84.