Najeriya

Rahoto kan halin da ‘yan gudun hijira ke ciki a jihar Kebbi

Wasu 'yan gudun hijira daga arewa maso yammacin Najeriya da hare-haren 'yan bindiga suka raba da muhallansu.
Wasu 'yan gudun hijira daga arewa maso yammacin Najeriya da hare-haren 'yan bindiga suka raba da muhallansu. © UNHCR/UNHCR

Iftila’in ambaliyar ruwa da matsalolin tsaro sun tilastawa sama da mutane dubu 45 rabuwa da muhallansu, wadanda yanzu haka suke zaune a sansanonin ‘yan gudun hijira.

Talla

Daga Birnin Kebbi wakilinmu El-Yakub Usman Dabai yayi tattaki zuwa inda ‘yan gudun hijirar suka samu mafaka, kamar yadda za a ji cikin rahoton da ya aiko mana.

Rahoto kan halin da ‘yan gudun hijira ke ciki a jihar Kebbi

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.