Muhallinka Rayuwarka

Yadda ambaliyar ruwa ta tafka barna a kananan hukumomin jihar Jigawa a Najeriya-2

Sauti 20:00
Garin Gululu dake Jahun a Jigawa dake Najeriya
Garin Gululu dake Jahun a Jigawa dake Najeriya Premium Times Nigeria

Shirin Muhallinka Rayuwarka na wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris, ya ci gaba da  nazari kan irin barnar da ambaliyar ruwa ta tafka a jihar Jigawa, yayin  ziyarar gani da ido da sashen hausa na rfi ya kai yankunan da ambaliyar ta tsananta a jihohin Arewacin Najeriyar.