Wasanni

Gwamnatin Kaduna zata shirya gasar tseren motsa jiki na Marathon

Sauti 10:08
Kyautukan azurfa da ake badawa yayin gasar Marathon
Kyautukan azurfa da ake badawa yayin gasar Marathon EZRA SHAW / GETTY IMAGES NORTH AMERICA / AFP

Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon tare da Abdurrahman Gamabo Ahmad ya maida hankali dangane da gasar tseren Fanfalaki ko gudun yada kanin wani da aka fi sani da Marathon a turance, wadda gwamnatin jihar Kaduna ta Arewacin Najeriya tace zata shirya a karshen wannan shekara.