Najeriya-Covid-19

Najeriya ta fara kulle cibiyoyin gwajin Covid-19 saboda karancin sabbin kamuwa

Guda cikin cibiyoyin gwajin Covid-19 da ke Kwanar Dawaki a jihar Kano ta Tarayyar Najeriya.
Guda cikin cibiyoyin gwajin Covid-19 da ke Kwanar Dawaki a jihar Kano ta Tarayyar Najeriya. RFI Hausa / Abubakar Dangambo

A dai dai lokacin da cutar Covid-19 ke tsananta a wasu sassan Duniya bangare guda Najeriya mafi karfin tattalin arziki a Nahiyar Afrika ta fara kulle wasu cibiyoyin gwajin cutar bayanda ta ke ci gaba da samun raguwar sabbin kamuwa da cutar a sassan kasar. Daga Abuja ga rahoton wakilinmu Muhammad Kabir Yusuf.

Talla

Najeriya ta fara kulle cibiyoyin gwajin Covid-19 saboda karancin sabbin kamuwa

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.