Lafiya Jari ce

Taba sigari na hallaka mutane kussan miliyan 2 kowace shekara - WHO

Sauti 10:11
Katin sayar da Taba sigari
Katin sayar da Taba sigari LOIC VENANCE / AFP

Shiririn lafiya jarice na wannan mako tare da Azima Bashir Aminu ya yi nazari dangane da rahoton Hukumar Lafiya ta Duniya WHO da ke cewa mutane kussan miliyan 2 ke mutuwa ko wace shekara sakamakon alaka da taba sigari a wasu nau’ukun tabar ta daban.