Najeriya-Bauchi

Karancin jami'an Lafiya ya sanya Bauchi hayar ungozoman gargajiya don taimakon mata

Wata jami'ar Lafiya lokacin da ta ke duba lafiyar wata mai juna biyu a Najeriya.
Wata jami'ar Lafiya lokacin da ta ke duba lafiyar wata mai juna biyu a Najeriya. Reuters

A Najeriya karancin jami'an kiwon lafiya a yankunan karkara ya tilastawa hukumomin lafiyar wasu jihohin arewacin kasar ciki har da Bauchi shigar da mata Ungozoma bangarorin lafiya don taimakawa wajen karbar haihuwa da nufin rage mutuwar mta masu juna biyu a sibitoci da cibiyoyin Lafiya. Kan hakan wakilinmu daga jihar ta Bauchi Shehu Saulawa ya yi mana duba kan sabon tsarin ta cikin wannan rahoto.

Talla

Karancin jami'an Lafiya ya sanya Bauchi hayar ungozoman gargajiya don taimakon mata

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI