Faransa-Najeriya

Faransa za ta taimaka wa Najeriya a fannin kimiya

Shugaban Faransa Emmanuel Macron  da takwaransa na Najeriya Muhammadu Buhari
Shugaban Faransa Emmanuel Macron da takwaransa na Najeriya Muhammadu Buhari ALAIN JOCARD / AFP

Ofishin Jakadancin Faransa a Najeriya ya kaddamar da wani sabon shiri na taimaka wa Najeriya a harkar kimiyya da kere-kere,inda zai samar da manyan dakunan bincike da nazari da kere-kere na zamani dangane da batutuwan da suka shafi sauyin yanayi. 

Talla

Kuna iya latsa alamar sautin da ke kasa domin sauraren cikakken rahoton wakilinmu Muhammad Sani Abubakar daga birnin Abuja.

Faransa za ta taimaka wa Najeriya a fannin kimiya

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI