Rahoto kan ranar malaman makarantu ta Duniya a Najeriya
Wallafawa ranar:
Kowace ranar 5 ga watan Oktoba,ranace da Majalisar Dinkin Duniya ta ware a matsayin ranar malamai ta duniya, abinda ke bada damar nazari kan harkar koyarwa da matsalolin da ake fuskanta domin lalubo hanyoyin magance su.
Sai dai bikin na bana na zuwa ne a daidai lokacin da annobar COVID-19 ta yi wa harkar koyarwa illa.
Wakilinmu a Maiduguri Bilyaminu Yusuf, ya duba mana matsalolin da harkar koyarwa ke fuskanta, wadanda suka kunshin kashe malamai akalla 550 da mayakan Boko Haram suka yi bara, ga kuma rahotonsa.
Kuna iya danna alamar sauti dake kasa domin sauraron rahoton.
Rahoto kan ranar malaman makarantu ta Duniya
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu